Samar da tsabtataccen ruwan sha ga al’umma nauyi ne da ya rataya a wuyan gwamnati saidai a kasashe masu tasowa irin su Nijar kaso mai yawa na al’aumma ne baya samun ruwa wanda ke zaman ginshikin rayuw ...
An samu nasarar kashe dorinar ruwa da ta kashe Maigadin sarkin Lambun Sarkin Yauri, Dakta Muhammad Zayyanu Abdullahi tare da ...
Sanarwar da babban daraktan hukumar kula da koguna ta Najeriya (NIHSA), Umar Ibrahim Muhammad, ya fitar tace madatsar ruwa ta ...
Da yake yanke hukunci, Mai Shari’a Nwite ya tabbatar da tsagin da Abure ke yiwa jagoranci da kuma babban taron jam’iyyar daya ...
Shugaban mai shekaru 66 da haihuwa ya fada a cikin wani jawabi a hedkwatar yakin neman zaben sa cewa, “Za mu tsarkake kasar ...
Shugaban kasar Ghana, Nana Addo Dankwa Akufo-Addo, a karon farko ya mayar da martani kan sukar da ake masa dangane da zargin ...
Hakan dai ya biyo bayan janye jami’an ‘yan sandan dake tsaron sakatariyoyin kananan hukumomi 23 da kwamishinan ‘yan sanda ...
Sanarwar dake hade da bayanin bayan taron kungiyar ya umarci ma’aikata su tsunduma cikin yajin aikin tun daga yau Litinin.
Sanarwar ta yi kira ga dukkan 'yan kasa mazauna Lebanon da kada su ki yarda a kwashe su domin rikicin da ke faruwa na iya ...
Matsalar rashin tsaro na cigaba da daukar sabon salo, inda yanzu 'yan bindiga ke kai hare-hare tare ta yin garkuwa da ...
Paparoma Francis yayi kiran da ayi addu’a da azumi a ranar 7 ga watan Octoban nan, cikar shekara guda cur da harin da aka ...
Reuters ya ruwaito cewa, kamfanin Verizon, AT & T da Lumen suna daga cikin kamfanonin sadarwar da jaridar ta bada rahoton an ...